Koma ka ga abin da ke ciki

MENENE AINIHI LITTAFI MAI TSARKI YAKE KOYARWA? (DON NAZARI)

Ka Tsare Kanka Cikin Kaunar Allah (Sashe na 2)

An dauko daga babi na 19 na littafin nan Menene Ainihi Littafi Mai Tsarki Yake Koyarwa?

Me zai taimaka maka ka ci gaba da kusantar Allah bayan ka koyi gaskiya game da shi? Ta yaya za ka ci gaba da kaunar Allah?