Koma ka ga abin da ke ciki

Mu Yi Wa’azi Gida-Gida

Mu Yi Wa’azi Gida-Gida

Jehobah ya yi mana tanadin abubuwan da za su taimaka mana a wa’azi. Wanne cikinsu za ka iya yin amfani da shi? Bari mu gani.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.