Koma ka ga abin da ke ciki

25 GA DISAMBA, 2020
LABARAN DUNIYA

2020 Karin Bayani na 9 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2020 Karin Bayani na 9 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Yayin da annobar Korona ke kara yaduwa, wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana abin da ya sa muke bukatar mu kare kanmu daga annobar da yadda za mu yi hakan. Akwai labarai biyu da suka nuna muhimmancin yin hakan.