Koma ka ga abin da ke ciki

28 GA JANAIRU, 2022
LABARAN DUNIYA

2022 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2022 Karin Bayani na 1 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya ba da karin bayani game da annobar corona kuma ya karfafa mu mu ci gaba da zama da shiri.