Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

HASUMIYAR TSARO Na 2 2018 | Mene ne Zai Faru A Nan Gaba

MENE NE ZAI FARU A NAN GABA?

Ka taɓa tunanin yadda rayuwarka da na iyalinka za ta kasance a nan gaba? Littafi Mai Tsarki ya ce:

“Masu adalci za su gāji ƙasar, su zauna a ciki har abada.”​—Zabura 37:29.

Mujallar Hasumiyar Tsaron nan za ta taimaka maka ka san alkawarin da Allah ya yi game da mutane da kuma duniya da kuma abin da za ka yi don ka more albarkar nan.

 

“Abin da Zai Faru A Nan Gaba”

Mutane sun yi shekaru dubbai suna hasashe a kan abin da faru kuma nasarorin da suka samu sun bambanta.

Shin Za Mu Iya Sanin Abin da Zai Faru A Gaba Ta Wurin Ilimin Taurari da Dūba?

Shin za ka iya gaskatawa da irin wadannan hanyoyin dūba?

Annabce-annabcen da Suka Cika

Annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki sun cika daidai babu kuskure.

Hasumiyar da Ta Nuna Gaskiyar Annabcin Littafi Mai Tsarki

Wata tsohuwar Hasumiya a Roma da ta tabbatar da gaskiyar wani annabcin Littafi Mai Tsarki.

Alkawuran da Za Su Cika

Annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki da yawa sun riga sun cika, wasu kuma za su cika a nan gaba.

Za Ka Iya Yin Rayuwa Har Abada a Duniya

Littafi Mai Tsarki ya gaya mana irin rayuwar da Mahaliccinmu yake so mu yi.

Kai Za Ka Zabi Yadda Rayuwarka Za Ta Kasance a Nan Gaba!

Wasu sun gaskata cewa duk abin da ya faru da mu a rayuwa kadara ce, shin gaskiya ne?

“Masu Saukin Kai Za Su Gāji Kasar”

Littafi Mai Tsarki ya yi alkawari cewa nan ba da dadewa ba, ba za a yi rashin adalci da mugunta kuma ba.