HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 1-28 ga Oktoba, 2018.

Ka San Gaskiyar Lamarin Kuwa?

Wadanne ka’idodin Littafi Mai Tsarki uku ne za su taimaka maka ka san gaskiyar lamari?

Kada Ku Shari’anta Mutane Bisa Abin da Kuka Gani

Za ka koyi wurare uku da shari’anta mutane bisa abin da muka gani bai dace ba.

TARIHI

Na Kudurta Cewa Ba Zan Karaya Ba

Za ka koyi yadda Maxim Danyleyko ya ji dadin hidimar da ya yi a kasashen waje shekara 68.

Masu Karimci Suna Farin Ciki

Ta yaya nuna karimci yake da alaka da yin farin ciki?

Ku Riƙa Yin Aiki da Jehobah Kowace Rana

A wadanne hanyoyi biyar ne za mu iya yin aiki tare da Jehobah?

Haƙuri Yana Sa Mu Kasance da Bege

Ka koyi abin hakuri irin na Allah yake nufi, da yadda za ka zama mai hakuri da kuma yadda za ka amfana idan kana hakuri.

DAGA TARIHINMU

Yadda Aka Soma Wa’azi a Kasar Portugal

Wadanne kalubale ne wadanda suka yi wa’azi da farko a Portugal suka magance?