HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2018

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 4 ga Fabrairu–3 ga Maris, 2019.

”Sai Mun Haɗu a Aljanna!”

A ganinka, mene ne Aljanna take nufi? Kana begen yin rayuwa a cikinta kuwa?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mene ne ma’anar “sama na uku” da aka ambata a littafin 2 Korintiyawa 12:2?

Ka Tuna?

Ka ji dadin karanta talifofin Hasumiyar Tsaro na kwanan bayan nan kuwa? Ka ga abubuwan da za ka iya tunawa.

Ku Rika Daraja “Abin da Allah Ya Hada”

Mene ne Littafi Mai Tsarki ya ce zai sa Kirista ya kashe aurensa kuma ya sake wani aure?

Jehobah Ya Yi Mana “Alheri Sosai”

Ka karanta tarihin Jean-Marie Bockaert da matarsa Danièle, wadanda suka yi hidima a ofishin da ke Faranta fiye da shekara 50.

Matasa, Mahaliccinku Yana So Ku Yi Farin Ciki

Wadanne abubuwa hudu ne za su sa ka yi farin ciki da kuma nasara a rayuwa?

Matasa, Za Ku Iya Yin Rayuwa Mai Gamsarwa

Ta yaya abin da littafin Zabura ta 16 ya ce zai sa matasa su sami gamsu yanzu da kuma a nan gaba?

“Masu Adalci Za Su Yi Farin Ciki” Don Abotarsu da Jehobah

Ta yaya za mu ci gaba da farin ciki sa’ad da muke fuskantar matsaloli?

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2018

Jerin talifofi da aka wallafa a Hasumiyar Tsaro na nazari da na wa’azi a shekara ta 2018.