HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI fabrairu 2019

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 8 ga Afrilu  zuwa 5 ga Mayu , 2019

Ka Rike Amincinka!

Mene ne aminci kuma ta yaya za mu ci gaba da rike aminci?

Ku Zama Masu Tawali’u Don Ku Faranta Ran Jehobah

Ta yaya Musa da Yesu suka kafa misali mai kyau wajen nuna tawali’u? Mene ne amfanin zama masu tawali’u a yau?

Me Ya Sa Nuna Godiya Yake da Muhimmanci?

Me za mu iya koya daga Jehobah da Yesu da kuma wani kuturu Basamare game da nuna godiya?

Dokoki Game da Nuna Kauna da Adalci a Isra’ila ta Dā

Mene ne Dokar da Allah ya ba da ta hannun Musa ta nuna game da yadda Allah yake daukan nuna adalci da kuma kauna?

TARIHI

Yadda Aka Rene Ni Ya Sa In Sami Ci Gaba

Ka karanta tarihin dan’uwa Woodworth Mills, ya yi shekaru 80 yana bauta wa Jehobah.

Ka Sani?

Ta yaya aka soma amfani da majami’a?