HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Maris 2021 Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 3 ga Mayu–6 ga Yuni, 2021. Ta Yaya Matasa Za Su Sa A Rika Daraja Su? Yadda Kowa a Ikilisiya Zai Taimaki Dalibi Ya Yi Baftisma Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Sa Ka Jimre Matsaloli Kauna Tana Sa Mu Jimre Kiyayya Ta Yaya Jehobah Yake Kāre Ka? Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu