HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Disamba 2021

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 31 ga Janairu–27 ga Fabrairu, 2022.

TALIFIN NAZARI NA 48

“Ku Zama da Tsarki”

Ka Tuna?

Ka ji dadin karanta fitowar Hasumiyar Tsaro na kwana-kwanan nan? Ka ga ko za ka iya tuna abubuwan da ka karanta.

TALIFIN NAZARI NA 51

Ku Ci-gaba da Saurarar Sa

Fihirisa na Hasumiyar Tsaro ta 2021

Jerin talifofi da aka wallafa a Hasumiyar Tsaro a shekara ta 2021.