HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Fabrairu 2022

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 4 ga Afrilu–1 ga Mayu, 2022

Ka Sani?

Me ya sa Isra’ilawa a zamanin dā suke biyan sadaki?

Ka Sani?

Me ya sa ya yi kyau da Jehobah ya yarda Isra’ilawa su ba da hadaya da tsuntsaye iri biyu?