HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Satumba 2022

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 7 ga Nuwamba–4 ga Disamba, 2022.

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Su waye ne za a tā da su a duniya, kuma wane irin tashin matattu ne za a yi musu?

Amsoshin Tambayoyin Masu Karatu

Mene ne manzo Bulus yake nufi sa’ad da ya ce yana “kamar mutum ne wanda an haifa a lokacin da bai kamata ba”? (1 Korintiyawa 15:8)