HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Agusta 2023

Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 9 ga Oktoba–5 ga Nuwamba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 33

Ka Yi Koyi da Daniyel

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 9-15 ga Oktoba, 2023

TALIFIN NAZARI NA 34

Ka Koyi Darussa Daga Annabcin Littafi Mai Tsarki

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 16-22 ga Oktoba, 2023.

Me Za Ki Yi Idan Maigidanki Yana Kallon Batsa?

Ta yaya maꞌaurata za su taimaka wa juna idan daya daga cikinsu yana kallon batsa, kuma ta yaya za su sake yarda da juna?

TALIFIN NAZARI NA 35

Ka Ci Gaba da Zama Mai Hakuri

Za a yi nazarin talifin nan a makon 23-29 ga Oktoba, 2023.

TALIFIN NAZARI NA 36

Ku Dauki Abin da Ya Zama Dole Ku Dauka, Saꞌan nan Ku Yar da Sauran

Za a yi nazarin wannan talifin a makon 30 ga Oktoba–5 ga Nuwamba, 2023.