HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI Afrilu 2024
Wannan fitowar tana dauke da talifofin nazari da za a yi daga ranar 10 ga Yuni–7 ga Yuli, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 14
‘Ku Yi Ƙoƙari Ku Manyanta’
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 10-16 ga Yuni, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 15
Ka Ƙara Yarda da Ƙungiyar Jehobah
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 17-23 ga Yuni, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 16
Yadda Za Ka Ƙara Jin Daɗin Yin Waꞌazi
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 24-30 ga Yuni, 2024.
TALIFIN NAZARI NA 17
Kada Ka Daina Bauta wa Jehobah Tare da Mutanensa
Za a yi nazarin wannan talifin a makon 1-7 ga Yuli, 2024.
TARIHI
Rashin Ƙarfina Ya Sa Na Ga Ikon Jehobah
Danꞌuwa Erkki Mäkelä ya bayyana yadda Jehobah ya taimaka mishi lokacin da yake hidima ta cikakken lokaci, har da lokacin da ya yi hidimar mai waꞌazi a kasar waje a kasar Kwalambiya, inda ake rikici sosai.
Ka Sani?
Me ya sa waɗanda ba Yahudawa ba suna cikin sojojin Sarki Dauda?