Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2018

Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2018 mai jigo, “Ku Zama Masu Karfin Zuciya”!

Jumma’a

An dauko jigon yau daga Yoshuwa 1:7​—“Ka karfafa, ka yi karfin zuciya kwarai.”

Asabar

Ta yaya za mu iya ba da shaidar kalmar Allah ba tare da tsoro ba?

Lahadi

Abubuwan da za su faru nan gaba za su bukaci bayin Allah su nuna karfin zuciya.

Bayani ga Waɗanda Suka Halarci Taron

Ka karanta bayani game da taron.