Daniyel: Mutum Mai Bangaskiya

An gwada bangaskiyar Daniyel da amincinsa a Babila kuma ya yi iya kokarinsa don ya dogara ga Jehobah.

Daniyel: Mutum Mai Bangaskiya​—⁠Kashi na 1

Daniyel ya bar iyalinsu kuma birninsu ya zama kango,shin zai ci gaba da kasancewa tare da Allahnsa Jehobah?

Daniyel: Mutum Mai Bangaskiya—Kashi na 2

Wata daula mai iko ta ci Babila a yaki, hakan ya sa Daniyel ya sami wasu makiya. An gwada bangaskiyarsa fiye da dā.