‘Hakika Allah Ya Mai da Shi Ubangiji da Kristi’

Bayan wani lokaci, muna iya soma shakka, kuma bangaskiyarmu ta yi rauni. Ka karfafa bangaskiyarka ga Yesu, wanda shi ne Almasihun da aka aiko, shi ne kuma Sarkin Mulkin Allah.

‘Hakika Allah Ya Mai da Shi Ubangiji da Kristi’ (Sashe na 1)

Mene ne ya sa ka yi imani cewa Allah ne ya nada Yesu don ya zama Ubangiji da Kristi?

‘Hakika Allah Ya Mai da Shi Ubangiji da Kristi’ (Sashe na 2)

Ka duba ka ga abin da zai iya karfafa imaninka a Yesu.