Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka don Nazarin Littafi Mai Tsarki

An Ba Musa Wani Aiki na Musamman

Ka koya ka ga yadda za mu kasance da amfani ga Jehobah duk da rashin cikawarmu. Ka sauko da aikin, ka karanta labarin a Littafi Mai Tsarki, kuma ka yi bimbini a kansa!