Koma ka ga abin da ke ciki

Jehobah Ya Halicci Dabbobi!

Jehobah Ya Halicci Dabbobi!

Ka kalli bidiyon nan ‘Jehobah . . . Ne Ya Halicci Kome.’ Ka sauko da wannan aikin, kuma ka sa kala a duk dabbobin!

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

‘Jehobah . . . Ya Halicci Dukan Abu’

Ka san abu na farko da Allah ya halitta? Ka koyi hakan yayin da ka bi Kaleb ka ga yadda aka yi halittu bi-da-bi.

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.