Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Daraja Gidan Jehobah

Ka Daraja Gidan Jehobah

Muna bukatar mu sa Majami’ar Mulki ta kasance da tsari kuma mu rika tsabtace ta. Ta yaya za ka taimaka a yin hakan?

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.