Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Jimre Idan An Yi Maka Rashin Adalci

Ka Jimre Idan An Yi Maka Rashin Adalci

A wasu lokuta, mutane sukan yi mana rashin adalci. Me za mu yi idan aka yi mana rashin adalci?

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Ku Ci-gaba da Jimrewa da Rashin Adalci

Ta yaya labarin Yusufu da ke Littafi Mai Tsarki zai taimaka mana mu jimre da rashin adalci?

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.