Ka Nuna Bambancinsu: Aiki na Taron Yanki
Za ka iya nuna bambancin wadannan hotuna biyu? Wanne ne cikinsu ya nuna yadda ya kamata ka bi da kanka?
Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So
KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH
Yin Hidima Tare da Haɗin Kai (Waka ta 53)
Ka kalla ka ga haɗin kai tsakanin ’yan’uwanmu a taron yanki na kasashe.
TALIFOFI
Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah—Ayyuka
Ka yi amfani da ayyukan da ke cikin jerin talifofin nan na Ka Koyi Darussa Daga Abokan Jehobah, kuma ku tattauna darussan da ke ciki tare da yaranku.
KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI
Ayyuka don Yara
Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.