Koma ka ga abin da ke ciki

Ku Jimre Idan Aka Yi Muku Rasuwa

Ku Jimre Idan Aka Yi Muku Rasuwa

Sa’ad da wani ya mutu, hakan yana sa mu bakin ciki. Amma Jehobah yana taimaka mana. Bari mu ga yadda yake yin hakan.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KA ZAMA ABOKIN JEHOBAH

Ku Jimre Idan Aka Yi Muku Rasuwa

Idan wani ya rasu, me zai taimaka mana mu jimre?

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.