Koma ka ga abin da ke ciki

Mu Rika Adduꞌa ga Jehobah Koyaushe

Mu Rika Adduꞌa ga Jehobah Koyaushe

Za ka iya kusantar Jehobah ta addu’a. Bari mu ga yadda za ka yi hakan.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.