Koma ka ga abin da ke ciki

Yin Tafiya Tare da Abokan Jehobah

Yin Tafiya Tare da Abokan Jehobah

Idan muna yin nazarin Littafi Mai Tsarki, zai zama kamar muna yin tafiya mai nisa da abokan Jehobah.

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Ayyuka don Yara

Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.