Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Ruth Abokiyar Kirki Ce

Me ya sa Ruth ta bar garinsu kuma ta kaura zuwa wani gari dabam? Ka karanta labarin cikin hotuna daga dandalin jw.org/ha ko kuma ka gurza wannan takardar PDF.