Dakin Watsa Labarai
Shugaban Rasha Ya Ba da Lambar Yabo ga Shaidun Jehobah
Shugaban Rasha ya ba wasu Shaidun Jehobah masu suna Valeriy da Tatiana Novik da ke zama a Karelia lambar yabo da ake ce da shi “Parental Glory” a lokacin wani biki a Kremlin,
An Kama Wani Mashaidi Dan Denmark a Rasha Sa’ad da ’Yan Sanda Suka Kai Hari a Wajen Ibada
Shaidun Jehobah a Rasha na shan azabar wariyar addini a wurin gwamnatin Rasha da kuma ’yan ta’adda.
Mutane da Yawa Suna Son Zuwa Sabuwar Hedkwatar Shaidun Jehobah
Bayani game da abubuwan da suka faru ya kunshi yawan mutane da suka halarci bikin fiye da wanda aka yi makon da ya shige da kuma kalaman da makwabtan suka yi game da ginin da aka kammala.
An Gayyaci Mutane Zuwa Sabon Ofishinmu a Warwick: Ganawa da William Hoppe
‘Ko’ina ya yi tsab kuma yin aiki a Warwick shi ne aikin da na taba yi da ba hadari.’
An Gayyaci Mutane Zuwa Sabon Ofishinmu a Warwick: Ganawa da Ingrid Magar
‘Na ji dadin ganin abin da yake faruwa a Warwick. Wurin yana da kyau sosai kuma kun kara gyara shi. Mun yi sa’a da kuka zama makwabtanmu.’
Shaidun Jehobah Sun Sayar da Wani Ginin da Ke Hedkwatarsu na Dā
Shaidun Jehobah da ke aiki a hedkwatarsu sun yi shekara fiye da 50 suna zama a cikin ginin.
Kotun Kazakhstan Ta Jefa Wani Mashaidin Jehobah Marar Lafiya Kurkuku Kuma Ta Hana Shi Yin Ibadarsa
An yanke wa Teymur Akhmedov, mai mata da kuma yara maza uku,hukuncin shekara biyar a kurkuku don yana ayyukan addininsa.
Shaidun Jehobah Sun Soma Taron Yanki
Shaidun Jehobah suna gayyatar mutane zuwa taron yanki na kwana uku mai jigo “Kar Ka Gaji!” da za a soma daga ranar 19 ga Mayu, 2017.
An Kusan Kammala Rarraba Kayan Agaji don Guguwar Matthew a Haiti
Ana so a kammala wannan aiki a watan Yuni 2017.
Kasar Kazakhstan Ta Hana Teymur Akhmedov Yin Ayyukan Ibada Kuma An Jefa Shi a Kurkuku
Duk da cewa Malam Akhmedov ba shi da isasshen lafiya, wata kotu a Astana ta yanke masa hukuncin daurin shekara biyar a kurkuku don yana wa’azi.
Ruwan Sama Ya Yi Bala’in Barna a Ajantina
Babu wani cikin Shaidun Jehobah da ya rasa ransa ko ya ji wani rauni a wannan bala’in da ya afko a jihohi 13 a Ajantina.
Shaidun Jehobah Sun Dauki Matakin Gyara Gidaje Bayan Wata Mahaukaciyar Guguwar Super Typhoon Nock-Ten Ta Yi Barna
Shaidun Jehobah suna taimaka wa wajen gyaragidaje da yawa bayan bala’in ta auku a Filifin a karshen 2016.
Shaidun Jehobah Sun Taimaka Wajen Gyaran Gidaje 300 Da Girgizar Kasa Ta Lalata a Japan
Masu aikin gine-gine na Shaidu sun kammala wata gaggarumar aiki, gyaran gidajen ‘yan’uwansu.