Koma ka ga abin da ke ciki

31 GA MAYU, 2018
KANADA

Kotun Koli na Kanada ta goyi bayan Shaidun Jehobah

Kotun Koli na Kanada ta goyi bayan Shaidun Jehobah

A ranar 31 ga Mayu, 2018, Kotun Koli a kasar Kanada ta yanke hukunci cewa kotu ba za ta saka baki a batun yankan zumunci da Shaidun Jehobah ke yi ba. Muna farin ciki cewa wannan hukunci ya daukaka ka’idar Jehobah.—Ishaya 33:22.

https://scc-csc.lexum.com/scc-csc/scc-csc/en/item/17101/index.do