Koma ka ga abin da ke ciki

16 GA OKTOBA, 2020
LABARAN DUNIYA

2020 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2020 Karin Bayani na 7 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ya ba da jawabi mai ban-ƙarfafa daga Nassosi, kuma wasu matasa a faɗin duniya sun ɗan bayyana labaransu.