Koma ka ga abin da ke ciki

17 GA DISAMBA, 2021
LABARAN DUNIYA

2021 Karin Bayani na 10 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2021 Karin Bayani na 10 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani game da annobar Korona. Ya kuma ba da labarai masu karfafa da suka nuna yadda za mu yi amfani da lokacinmu da kyau a lokacin annobar nan.