16 GA AFRILU, 2021
LABARAN DUNIYA
2021 Karin Bayani na 3 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memba a Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya bayyana yadda za mu guji yin aikin banza sa’ad da muke wa’azi a lokacin annobar nan. An gana da wasu ’yan’uwa maza da mata.