NUWAMBA 12, 2021
LABARAN DUNIYA
2021 Karin Bayani na 9 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu
Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukan ya tattauna yadda Jehobah ya ja-goranci ƙungiyarsa a lokacin annobar nan. Ƙari ga haka, ya ambata wasu abubuwan ban ƙarfafa game da ikilisiyoyin da suka soma taro a Majami’ar Mulki.