Koma ka ga abin da ke ciki

15 GA YULI, 2022
LABARAN DUNIYA

2022 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

2022 Karin Bayani na 5 Daga Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu

Wani memban Hukumar da Ke Kula da Ayyukanmu ya yi karin bayani a kan ci-gaban da aka samu a aikin fassara da kuma nasarorin da muka samu a kotu. Ya gabatar da ganawa masu ban karfafa da suka nanata abin da suka taimaka wa ’yan’uwa maza da mata a Tarayyar Soviet ta dā su jimre wa tsanantwa.