Koma ka ga abin da ke ciki

24 GA JANAIRU, 2020
RASHA

Kotun Rasha ta Ci wa Dan’uwa Markin da Trofimov Tara. Ba Za Su Je Kurkuku Ba

Kotun Rasha ta Ci wa Dan’uwa Markin da Trofimov Tara. Ba Za Su Je Kurkuku Ba

A ranar 24 ga Janairu, 2020, kotun Polyarny District Court na Murmansk ta yanke wa Dan’uwa Roman Markin da Viktor Trofimov hukunci, kuma ta ci musu tarar dala 4,858 da dala 5,668. Ko da yake muna bakin ciki cewa an yanke musu wannan hukuncin, amma muna farin ciki cewa ba a tsare su a kurkuku ba.