Koma ka ga abin da ke ciki

21 GA YUNI, 2017
RASHA

Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari a Wurin Taron Shaidun Jehobah

Bidiyon da Ya Nuna Yadda Hukumomin Rasha Suka Kai Hari a Wurin Taron Shaidun Jehobah

A ranar 25 ga Mayu, 2017, ‘yan sandan Rasha sun kai hari wurin taron ibada na Shaidun Jehobah a Oryol, Rasha.