Koma ka ga abin da ke ciki

Dauda Ya Yi Hakuri Ya Jira Jehobah

Ka lura da yadda Dauda ya yi hakuri ya jira Jehobah ya gyara dukan rashin adalcin da aka yi masa. An dauko labarin daga littafin 1 Samaꞌila 24:​2-15; 25:​1-35; 26:​2-12; Zabura 37:​1-7

Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So

DARUSSA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Dauda da Saul

Me ya sa Saul ya tsane Dauda kuma wane mataki ne Dauda ya dauka?

KA YI KOYI DA BANGASKIYARSU

Abigail Ta Nuna Basira

Wane darasi za mu koya a yadda Abigail ta bi da aure mai wuya?