Koma ka ga abin da ke ciki

Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu​—Rebeka

Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu​—Rebeka

Jerin bidiyoyi na Ku Yi Koyi da Bangaskiyarsu suna nuna mana misalan mutane da yawa a Littafi Mai Tsarki da sun kasance da bangaskiya sosai. A bidiyon nan, za mu yi koyi da misalin Rebeka kuma mu ga dalilin da ya sa muna bukatar mu yi koyi da ita.