Ka Koyi Darussa Daga Aminan Jehobah

Ka koyi darussa da Aminan Jehobah dabam-dabam da suke cikin Littafi Mai Tsarki!

Habila

Wane darasi ne ka koya daga Habila da zai sa ka zama mai bangaskiya?

Irmiya

Wane darasi ne za mu koya game da yin waꞌazi babu tsoro daga aminin Jehobah, wato Irmiya?

Hananiya da Mishayel da kuma Azariya

Shin kai ma za ka yi wa Jehobah biyayya kamar Hananiya da Mishayel da kuma Azariya?

Yi hakuri, ba abin da ya dace da wanda kake nema.