Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku​—Kashi na 2

Nehemiya: Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Karfinku​—Kashi na 2

Bayan sun gama gina katangar da ta kewaye Urushalima, Nehemiya ya fuskanci sabon kalubale. A hankali a hankali, Isra’ilawa sun daina bauta wa Jehobah yadda ya dace. Nehemiya, tare da Ezra da Malakai, sun taimaka wa Isra’ilawa su sake soma bauta wa Jehobah yadda ya dace.