Littafi Mai Tsarki a Intane
Ka karanta Littafi Mai Tsarki a Intane. Littafi Mai Tsarki mai suna New World Translation of the Holy Scriptures fassara ce wadda aka yi daidai wa daida kuma mai sauƙin karantawa. An fassara shi gabaki ɗaya ko kuma rabinsa a harsuna sama da 100. An raba kofi sama da miliyan 170. Ba mu da fassarar nan a Hausa.