Gabatarwa
AWAKE!
Abin da Za Ka Ce: Wannan mujallar Awake! tana ɗauke da wani batu mai ban sha’awa. [Ka ba maigidan mujallar.]
Tambaya: Shin ka san cewa Shaidun Jehobah suna fassara littattafansu zuwa yaruka fiye da 750?
Nassi: R. Yoh 14:6
AWAKE!
Tambaya: A ganin ka, wannan ƙa’idar za ta iya taimaka wa ma’aurata sa’ad da suke neman su magance wata matsala?
Nassi: Yaƙ 1:19
Abin da Za Ka Ce: [Ka nuna masa talifin da ke shafi na 10.] Wannan talifin ma yana ɗauke da wasu ƙa’idodin da za su taimaki ma’aurata.
WARƘOƘI
Tambaya: Don Allah zan so in yi maka wata tambaya. [Sai ka karanta masa tambayar da kuma amsoshin da ke shafin farko.] Mene ne ra’ayinka?
Nassi: [Waɗanda ke shafi na 2 na warƙar]
Abin da Za Ka Ce: An bayyana manufar ayoyin a wannan warƙar.
KA RUBUTA TAKA GABATARWA
Ku yi amfani da fasalin da ke baya don rubuta taku gabatarwar wa’azi.