27 ga Yuni–3 ga Yuli
ZABURA 52-59
Waƙa ta 38 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Ka Zuba Nawayarka Bisa Jehobah”: (minti 10)
Za 55:2, 4, 5, 16-18—Akwai lokatan da Dauda ya yi baƙin ciki sosai (w06 7/1 20 sakin layi na 5; w96 4/1 27 sakin layi na 2)
Za 55:12-14—Ɗa da kuma aminin Dauda sun ci amanarsa (w96 4/1 30 sakin layi na 1)
Za 55:22—Dauda ya tabbata cewa Jehobah zai taimaka masa (w06 7/1 20 sakin layi na 6; w99 3/15 22-23)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 56:8—Mene ne ma’anar furucin nan “ka sa hawayena cikin goranka”? (w09 6/1 29 sakin layi na 1; w08 10/1 30 sakin layi na 3)
Za 59:1, 2—Mene ne labarin Dauda ya koya mana game da yin addu’a? (w08 3/15 14 sakin layi na 13)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 52:1–53:6
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka ba da ɗaya cikin warƙoƙinmu. Ka nuna wa mutumin wurin da aka ce a yi scan da ke bangon baya na warƙar.
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Ka nuna yadda za a koma ziyara wurin wani da ya karɓi warƙa.
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 3 sakin layi na 2-3—Ka kammala tattaunawar ta wajen ambata bidiyon nan Ta Yaya Za Mu San Cewa Abin da Ke Littafi Mai Tsarki Gaskiya Ne? da ke jw.org/ha.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 56
Bukatun ikilisiya: (minti 7)
“Allah Mai Taimakona Ne”: (minti 8) Tattaunawa. Ka ba masu sauraro dama su yi kalami sosai a kan tambayoyin da aka yi don kowa ya sami ƙarfafa daga furucin ’yan’uwa. (Ro 1:12) Ka ƙarfafa masu shela su riƙa amfani da Littafin Bincike Don Shaidun Jehobah don su sami shawara daga Kalmar Allah sa’ad da suke cikin wani yanayi mai wuya.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 18 sakin layi na 14-21, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 161
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 121 da Addu’a