13- 19 ga Yuni
ZABURA 38-44
Waƙa ta 4 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Yana Taimaka wa Marasa Lafiya”: (minti 10)
Za 41:1, 2—Masu albarka ne waɗanda suke kula da matalauta (w15 12/15 24 sakin layi na 7; w91 10/1 14 sakin layi na 6)
Za 41:3—Jehobah yana kula da amintattu da suke rashin lafiya (w08 9/15 5 sakin layi na 12-13)
Za 41:12—Begen da muke da shi zai iya taimaka wa marasa lafiya su jimre (w15 12/15 27 sakin layi na 18-19; w08 12/15 6 sakin layi na 15)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 39:1, 2—Yaya ya kamata mu riƙa magana? (w09 5/15 4 sakin layi na 5; w06 5/15 20 sakin layi na 12)
Za 41:9—Ta yaya Yesu ya nuna cewa yanayin Dauda ya yi daidai da nasa? (w11 8/15 13 sakin layi na 5; w08 9/15 5 sakin layi na 11)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 42:6–43:5
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon g16.3
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon g16.3
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 2 sakin layi na 4-5—Ka kammala tattaunawar ta wajen ambata bidiyon nan Allah Yana da Suna Ne? da ke jw.org/ha.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 128
Mu Sa Ido a Ladan!: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Zama Abokin Jehobah—Mu Sa Ido a Ladan! (Waka ta 24). (Ka shiga jw.org/ha kuma ka duba ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > YARA.) Bayan haka, ka tattauna aikin nan “Ka Gwada: Rayuwa a Yau da Nan Gaba,” da ke jw.org ta wajen yin amfani da tambayoyin nan: Waɗanne canje-canje ne za mu shaida a Aljanna? Mene ne kake ɗokin ganin ya faru a nan gaba? Ta yaya yin bimbini a kan wannan begen zai taimaka maka ka jimre?—2Ko 4:18.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 17 sakin layi na 14-22, da tambayoyi don bimbini da ke shafi na 152
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 36 da Addu’a