ZABURA 38-44
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH |Jehobah Yana Taimaka wa Marasa Lafiya
Amintattu suna da tabbaci cewa Jehobah zai taimake su sa’ad da suke cikin matsala
41:1-4
-
Dauda ya yi ciwo mai tsanani
-
Dauda ya taimaki matalauta
-
Dauda bai sa rai cewa za a warkar da shi ta hanyar mu’ujiza ba, amma ya dogara ga Jehobah don ya ƙarfafa shi, ya ba shi hikima kuma ya taimaka masa
-
Jehobah ya ɗauki Dauda a matsayin mutumi mai aminci