20- 26 ga Yuni
ZABURA 45-51
Waƙa ta 67 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Jehobah Ba Zai Yasar da Mai Karyayyar Zuciya Ba”: (minti 10)
Za 51:1-4—Dauda ya yi baƙin ciki don zunubin da ya yi (w93 3/1 10-11 sakin layi na 9-13)
Za 51:7-9—Dauda ya so Jehobah ya gafarta masa don ya daina baƙin ciki (w93 3/1 12-13 sakin layi na 18-20)
Za 51:10-17—Dauda ya san cewa Jehobah zai iya gafarta wa mutumin da ya tuba da gaske (w15 6/15 14 sakin layi na 6; w93 3/1 14-16 sakin layi na 4-16)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)
Za 45:4—Wace gaskiya ce muke bukata mu kāre? (w14 2/15 5 sakin layi na 11)
Za 48:12, 13—Mene ne ya wajaba mu yi bisa ga waɗannan ayoyin? (w15 7/15 9 sakin layi na 13)
Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?
Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Za 49:10–50:6
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) g16.3 10-11
Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) g16.3 10-11
Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) fg darasi na 3 sakin layi na 1—Ka kammala tattaunawar ta wajen ambata bidiyon nan Wane ne Mawallafin Littafi Mai Tsarki? da ke jw.org/ha.
RAYUWAR KIRISTA
Waƙa ta 98
“Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta”: (minti 15) Tambayoyi ana ba da amsoshi. Ka soma da saka bidiyon nan Yesu Ya Yi Shekara 100 Yana Sarauta da ke jw.org/ha. A soma bidiyon daga farko zuwa sashen nan “Koyarwa ta Rana Ɗaya.” (Ka duba ƙarƙashin LITTATTAFAI > BIDIYO.)
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 18 sakin layi na 1-13
Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)
Waƙa ta 109 da Addu’a