Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

11-17 ga Afrilu

AYUBA 21-27

11-17 ga Afrilu
  • Waƙa ta 83 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ayuba Ya Ƙi Tunanin Banza”: (minti 10)

    • Ayu 22:2-7—Eliphaz ya ba da shawara bisa nasa ra’ayi da kuma zargi (w06 4/1 9 sakin layi na 16; w05 9/15 26-27; w95 2/15 27 sakin layi na 6)

    • Ayu 25:4, 5—Bildad ya faɗi abin da ba daidai ba (w05 9/15 26-27)

    • Ayu 27:5, 6—Ayuba bai ƙyale wasu su sa ya ji cewa ya kasa wajen kasancewa da aminci ba (w09 8/15 4 sakin layi na 8; w06 4/1 9 sakin layi na 18)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ayu 24:2—Me ya sa cin filin wani babban laifi ne? (it-1 360)

    • Ayu 26:7—Me ya sa yadda Ayuba ya kwatanta duniya yake da ban sha’awa? (w15 6/1 5 sakin layi na 4; w11 7/1 26 sakin layi na 2-5)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 27:1-23 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: Bangon g16.2—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 2 ko ƙasa da hakan)

  • Koma Ziyara: Bangon g16.2—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: bh 145 sakin layi na 3-4 (minti 6 ko ƙasa da hakan)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 129

  • Ka Bugi Azzalumi Ba Tare da Damtse Ba: (minti 15) Tattaunawa. Ka nuna bidiyon nan Ka Bugi Azzalumi Ba Tare da Damtse Ba. (Ka shiga jw.org/ha, ƙarƙashin KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI > MATASA.) Bayan haka, ku tattauna waɗannan tambayoyin: Me zai iya sa a zalunci wani? Yaya hakan zai iya shafan mutum? Ta yaya za ka iya bi da azzalumi ko kuma ka guje shi? Wane ne ya kamata mu gaya wa idan an zalunce mu? Ka ɗan ambata abin da ke littafin Young People Ask, Littafi na 2, babi na 14.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 13 sakin layi na 1-12 (minti 30)

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 23 da Addu’a