Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYUBA 28-32

Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci

Ayuba Misali Ne Mai Kyau Na Aminci

Ayuba ya ƙuduri niyyar bin ƙa’idodin Jehobah na ɗabi’a

31:1

  • Bai yi sha’awar wasu mata ba sai matarsa kaɗai

Ayuba ya kafa misali mai kyau a yadda ya bi da mutane

31:13-15

  • Ya kasance da tawali’u da adalci da kuma jin ƙai. Ba ya nuna wariya ko da mutum talaka ne ko mai arziki

Ayuba yana da karimci kuma ba ya son kai

31:16-19

  • Yana da ban taimako kuma yana taimaka wa mabukata