Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

25 ga Afrilu–1 ga Mayu

AYUBA 33-37

25 ga Afrilu–1 ga Mayu
  • Waƙa ta 50 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Abokan Kirki Suna Ba da Shawara Mai Kyau”: (minti 10)

    • Ayu 33:1-5—Elihu ya girmama Ayuba (w95 2/15 29 sakin layi na 3-5)

    • Ayu 33:6, 7—Elihu yana da sauƙin kai da kuma kirki (w95 2/15 29 sakin layi na 3-5)

    • Ayu 33:24, 25—Elihu ya ƙarfafa Ayuba har a lokacin da yake masa gargaɗi (w11 7/1 23 sakin layi na 3; w09 4/15 4 sakin layi na 8)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Ayu 33:24, 25—Mece ce “fansa” da Elihu ya ambata? (w11 7/1 23 sakin layi na 3-5)

    • Ayu 34:36—Wane gwaji ne Ayuba ya fuskanta kuma me hakan ya koya mana? (w94 11/15 17 sakin layi na 10)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya mini game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne na koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon da zan iya yin amfani da su a wa’azi?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: Ayu 33:1-25 (minti 4 ko ƙasa da hakan)

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: A yi amfani da gabatarwar da ke shafi na 8 don nuna yadda za a rarraba takardun gayyata na taron yanki na 2016. (minti 2 ko ƙasa da hakan)

  • Koma Ziyara: fg darasi na 12 sakin layi na 4-5—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 4 ko ƙasa da hakan)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: jl babi na 11—Ka yi wata tambaya ko kuma ka ambaci wani batun da za ku tattauna idan ka dawo. (minti 6 ko ƙasa da hakan)

RAYUWAR KIRISTA

  • Waƙa ta 124

  • Tunasarwa Game da Taron Yanki”: (minti 8) Jawabi. A saka bidiyon Tunasarwa Game da Taron Yanki. Ka ƙarfafa kowa ya yi shiri don ya halarci taron daga rana ta ɗaya zuwa ta uku. Ka ambata shirin da ake yi don rarraba takardun gayyata.

  • Bukatun ikilisiya: (minti 7)

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: ia babi na 14 sakin layi na 1-13 (minti 30)

  • Bita da Abin da Za A Tattauna Mako Mai Zuwa (minti 3)

  • Waƙa ta 21 da Addu’a