Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

10-16 ga Afrilu

IRMIYA 22-24

10-16 ga Afrilu
  •  Waƙa ta 52 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Kana da ‘Zuciya Wadda Za Ta San’ Jehobah?”: (minti 10)

    • Irm 24:1-3—Jehobah ya kwatanta mutane da ɓaure (w13 3/15 8 sakin layi na 2)

    • Irm 24:4-7—Ɓaure mai kyau yana wakiltar mutanen da suke yin biyayya (w13 3/15 8 sakin layi na 4)

    • Irm 24:8-10—Ɓaure marar kyau yana wakiltar mutanen da suke rashin biyayya (w13 3/15 8 sakin layi na 3)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 22:30—Shin wannan furucin yana nufin cewa Yesu Kristi ba zai zauna a kursiyin Dauda ba? (w07 4/1 10 sakin layi na 2)

    • Irm 23:33—Mece ce “nawayar Ubangiji”? (w07 4/1 10 sakin layi na 3)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 23:25-36

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.2—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Bangon gaban g17.2—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 5 sakin layi na 1-2—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA