Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

17-23 ga Afrilu

IRMIYA 25-28

17-23 ga Afrilu
  •  Waƙa ta 137 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Ka Yi Ƙarfin Hali Kamar Irmiya”: (minti 10)

    • Irm 26:2-6—Jehobah ya umurci Irmiya ya gargaɗar da mutane (w10 1/1 24 sakin layi na 6)

    • Irm 26:8, 9, 12, 13—Irmiya bai bar magabtansa su tsorata shi ba (jr-E 21 sakin layi na 13)

    • Irm 26:16, 24—Jehobah ya kāre annabinsa mai ƙarfin hali (w10 1/1 25 sakin layi na 1)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • Irm 27:2, 3—Me ya sa ‘yan aike daga ƙasashe da yawa suka zo Urushalima, kuma me ya sa Irmiya ya yi musu karkiya? (jr-E 27 sakin layi na 21)

    • Irm 28:11—Ta yaya Irmiya ya nuna basira sa’ad da Hananiah ya yi jayayya da shi, kuma wane darasi ne hakan zai iya koya mana? (jr-E 187-188 sakin layi na 11-12)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Irm 27:12-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) T-36—Ka yi shiri don koma ziyara.

  • Koma Ziyara: (minti 4 ko ƙasa da hakan) T-36—Ka yi shiri don ziyara ta gaba.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) lv 7 sakin layi na 4-5—Ka nuna yadda za a iya ratsa zuciyar ɗalibi.

RAYUWAR KIRISTA